Najeriya: Sabon Rahoton Amnesty akan Hakkin Dan’adam
An kama ƴan jarida da masu sharhi a kan mahukunta da aka caje su kuma aka tsare su ba bisa ƙa’ida ba. Jami’an tsaro sun kama tare da cuzguna wa masu zanga-zanga, kuma sun yi amfani da ƙarfi fiye da kima wajen daƙushe zanga-zangar, wanda ya haifar da mutuwar masu zanga-zangar da dama. An kashe…